TAKEN WATAN BIYAR- BAYANA BAYE BAYEN RUHU MAI TSARKI
MAY THEME: MANIFESTING THE GIFTS OF THE HOLY SPIRIT
AYOYI (TEXTS): 1 KOR. 12:1-12, Ibraniyawa 2:4, Ayukan Manz (Acts 1:8) 1:8, Luk 24:29
KAN MAGANAN YAU= MANUFAN BAYE BAYEN RUHU MAI TSARKI
AYA (TEXT) = AYUK. MANZ 12:14-20
GABATARWA/INTRODUCTION
= Duk abinda Allah ya Lalita a dyniya akwai Manufansa
= Allah ya halice mutum cikin kamaninsa
domin yayi masa aiki, ya kuma
lura da dukan sauran halitu
=Akwai maunufan ubangiji a zamanmu a Lagos
=Akwai manufan ubangiji a ayukanmu (aiki)
=Akwai manufan ubangiji a zuwan sujadanda muke yi
Q. ka san manufanka a duniya? kasan manufanka a iklisiyan ubangiji?
MANUFAN BAYE BAYE. NA RUHU MAI TSARKI
(AIMS/OBJECTIVES OF THE GIFTS)
AYUK MANZ 12:27
1. Domain gina iklisiyan ubangiji
2. Karfafa yan uwa Rom. 1:12
3. Bada daukaka ga ubangiji
1 Bitrus (1 pet. 4:11)
KARSHE/CONCLUSION
_Mu sanifa Ruhu dayane yake izamu aiki a ikhsiya
=ubangiji dayane
=Babu babban baiwa babu karamin
Baiwa domin babu babban ruhu da karamin ruhu da karamin ruhu
=kowace Baiwa domin kowa ne, ko Babba ko karami, ko mai kudi, ko mara ita
=Abinda ke rikitarda masumbi shine
gwagwarmiyan kayan duniya
0 comments:
Post a Comment