TAKEN WATAN SHIDA :SALAKE DABARBARUN
SHETAN DOMIN SAKA MAKO MAI MACEWA
TAKEN YAU : KAYI YAKI DA DUKAN RINJAYEWA
(KO RIKI CEWA)
AYOYI = NEH. 4:1-3, 1 TARIHI 1:1,11-13,2:1,7:16-22,
1 SARAKUNA 11:1- 11, DANIYEL 6:1-11
GABARTARWA
A wannan Loka cin yadda bishara ga duniya domin
Sakamako mai dacewa, dolele kowani mulum ya dinga hanga gaba a kulayomi domin yaci nasara da rikicewa wanda shetan yana amfani dashi domin raunana bangaskiyan jamara
ZAMU DUBA IRIN RINJAYEWA DA YAKAN
DAME MUTUM DAGA ZUCIYARSA (Gal.5:19-21)
1.Rashin horon zuchiya (lack of self control)
2.Rashin Adura (1 Tas 5: 17; Luka 22:45-46)
3.Kiwuya
4.Rashin amfani da lokaci, baiwa da kudi (Afisawa 5:16)
5.Daga abinda ya kamata ayi yau zuwa gobe
RINJAYEWA DAGA WAJE (DUNIYA) (1 Yah 2:15, Yakubu 4:1-14)
1.Kauna duniya
2.Sha awan ido (mat. 5:29-30)
3.Sha awan jiki
4.Rayuwan daga kai (Phi.2:6-11)
HANYOYI CIN NASASA DA DUKAN RINJAYEWA
a.Saka dukan damara na ubangiji (Eph. 6:10-18)
b.Zama da Rayuwan cin Nasara (wahayi yahaya 12:11)
c.Zama da bangaskiya ga ubangiji wanda ya iya kome (Mark 11:22-24)
d.Rayuwan girma a cikin ruhaniya/kristanci (2 Bitrus 1:3-11)
KARSHE
Mu sani cewa rinjayewa yana kawo rashin cin garba ko koma ja baya yana kasha baye,baye, wahayi da kuma mafarkai, shiyasa dolene muyi nasara da dukan abin da yana rinjayanmu a rayuwanmu do
0 comments:
Post a Comment